Hafsat Idris da Sadik Sani Sadik lokacin da aka bata kyautar Fuskar shekara

 Taurarin fina-finan Hausa, Hafsat Idris da Sadik sani Sadik kenan akan dandamali lokacin da ake baiwa Hafsat din kyautar karramawa ta fuskar shekara, muna karata tayata murna.

Related Posts

No comments