Kwanaki biyu bayan sakin ta daga gidan yari, Maryam Sanda ta shiryawa diyarta bikin zagayowar ranar haihuwarta By Mr Amanagurus Friday, 9 March 2018 Share Tweet Share Share Email Bayan wata kotu a Abuja ta bayar da belin Maryam sanda wacce ta kashe mijinta Bilyamin Bello, bayan kwana daya da dawowarta daga gidan yari ta shirya wa 'yarta zagayowar haihuwarta. Anya kuwa Maryam ta yi nadamar abin da ta aikata? Next Barcelona na tsoron cewa Messi zai iya canja kungiyar kwallon kafa akan kudi mafi tsada da a Duniya Previous DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 44 >>Arewa24 Related PostsWani Balarabe Ya Yi Tattaki Daga Kasar Moroko Akan Keke Zuwa Abuja Balaraben me suna Yasinu Riskalai ya tabbatar da cewa ya fito ne zagayen kasa kuma daga nan Abuja zai wuce kasa… Read MoreAuren kashe wuta: Ya faru da gaske Wannan labarin da zaku karanta gaskiyane ya faru ba kirkira bane, saidai an boye sunan garuruwan da ya faru da kuma ain… Read MoreKalli yanda wannan mutumin ya dukufa yana cike ramukan kan titi a babban birnin kasar India Wannan mutumin dan kasar India me suna Dadarao Bilhore ya dukufa yana ta gyara ramukan dake kan titi tun bayan … Read MoreZa’a fara sanya ruwan ganyen ‘Wiwi’ cikin Coca Cola Rahotanni sun nuna cewa Kamfanin Coca-Cola na kan tattaunawa da kamfanin ‘Wiwi’ na Aurora Cannabis, domin fara sanya … Read More No comments
No comments