Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar inda take tare da kanwarta, Zainab Sadau, sun Dauki hotonne a can kasar Cyprus jami'ar Eastern Mediterranean inda take karatu.
Sun sha kyau muna musu fatan Alheri
Adam A. Zango dan kwalisa
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan kayataccen hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri…Read More
No comments