Kalli mutanen garin Dapchi na dagawa 'yan Boko Haram Hannu bayan sun dawo da 'yan matan da suka sace By Mr Amanagurus Wednesday, 21 March 2018 Share Tweet Share Share Email Yanda mutanen garin Dapchi suka rika dagawa mayakan Boko Haram Hannu cikin shewa kenan a lokacin da suka dawo da yan matan makarantar Dapchi da suka sace a safiyar yau Laraba. Next Rayuwa kenan: kukalli wani tsohon hoton adam a zango Previous KUKALLI KYAWAWAN HUTUNAN RAHAMA SADAU TAREDA KANWANTA ZAINAB SADAU DASUKA KAYATAR Related PostsKalli hoton barkwanci akan mata masu nuna rayuwar kece raini a yanar gizo Wannan wani hoton barkwancine da jaridar Daily Trust tayi akan mata masu nuna rayiwar kece taini a shafukan yanar giz… Read MoreKalli Garin da ba Maza sai mata Wata mata me suna Kristina Roth ta bude wani tsibiri inda tace matane kawai zata baiwa damar zuwa gurin,matar tace ta… Read MoreShekaru 42 kenan da kashe tsohon shugaban kasa Janar Murtala Muhammad A rana irin ta yaune, 13 ga watan Fabrairu, shekarar 1976, shekaru 42 kenan da suka gabata aka kashe marigayi, tsohon… Read MoreAllah Sarki Kukalli Malamin Makaranta Yanabin Tacikin Tapki Dan Yaje Koyarwa Wannan hoton yana ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara inda ya dauki hankulan mutane sosai, labarin da ake dan… Read More No comments
No comments