Gimbiya da Sa'adatu sun jefa Alawiyya cikin tashin hankali tare da hadata fada da Malam Kabiru, baya da suka boye mahaifiyar Garbati a gidan ba tare da sanin Malam Kabiru ba. Ta yadda har Malam Kabiru ya soma barazanar tsinewawa Alawiyya matukar bata rabu da su Gimbiya ba.
DOWNLORD MP4
DOWNLORD MP4
No comments