Rahama Sadau na murnar cika shekaru 25 By Mr Amanagurus Thursday, 6 December 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta cika shekaru 25 da haihuwa, jarumar ta fara sakin wadannan kayatattun hotunan nata dan yin murnar wannan rana, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka. Next Zagin da ake yi min ba zai hanani ci gaba da fadin gaskiya ba>>Sheikh Gumi Previous Kaine la'ananne Ba Mu Ba - Inji Nura Hussain ya mayarwa da Dr. Ahmad Gumi martani Related Posts Na san Addini Na Kuma Nasan Al’ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na – Inji Rahama Sadau Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi A Bude A Bakin Komai Ba Idan Ku… Read MoreFalalu A. Dorayi ya caccaki Manya, Masu kudi da masu sarautar Arewa Shahararren me bayar da Umarni na Finafinan Hausa, Falalu A. Dorayi yayi wani zungureren rubutu akan wani zargi da… Read MoreDa Alama Rikicin Rahma Sadau Da Nafisa Abdullahi Yazo Karshe Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana’antar Kannywood… Read MoreMarigayi Amir Hassan tare da mahaifiyarshi Marigayi mawakin Hiphop Amir Hassan wanda akafi sani da Lilamir yana ta kara samun addu'o'i daga bakunan jama'a da da… Read More No comments
No comments