Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi wani rubutu a dandalinshi na sada zumunta da ya jawo cece-kuce inda ya saka hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan ya rubuta cewa.
Kaga Maulana kuma Muridin Allah Muhammadu Buhari,ina tabbatar muku cewa idan Baba ya gama mulkinsa na shekara 8 talakawa da kansu zasu kara masa 4.
Wannan rubutu na Adamu ya jawo cece-kuce inda jama'a da dama suka bayyana ra'ayoyinsu.

No comments