Home / All Post
Ashe ba'a zuwa kasuwa da da tsaleliyar mace? karanta abinda ya faru da wannan da ya shiga kasuwa da antinshi
Wani ma'abocin shafin Twitter ya dauki hankulan mutane sosai bayan da ya bayar da labarin shigar kasuwar da yayi kasuwa tare da Antinshi, yace, na biya ta kasuwa da antina, sai tace, kai ya zaka kawoni nan? An gayama ana zuwa kasuwa da tsaliliyar mace.Ya dauki hoton antin tashi tana zaune cikin mota yayin da wani me KekeNapep/ Adaidaita sahu ke kare mata kallo, hakan ya dauki hankulan mutane sosai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana wa wasu daga cikin wadanda suka yi aiki tare tun a lokacin da yake aikin soja cewa a tsawon gwagwarmayar siyasa da ya yi ta fama da, musulmai ‘yan uwan sa da ke kujerun iko ne suka nuna masa kiyayya karara inda Kiristoci suka rungume shi.
”A 2003 da na fara takarar shugabancin Najeriya, bayan zabe mun tafi kotu. A wancan lokaci, kotun wani ne wanda ajin mu daya da shi a makarantar sakandare tare da marigayi Shehu Musa ‘Yar Adua. Lauya na kuma Mike Ahamba, dan kabilar Ibo ne kuma Kirista.
Ahamba ya bayyana wa kotu cewa a kwai wurare da dama da aka yi aringizon kuri’u a zaben kuma ya lissafo su. Ya roki kotu ta san da haka kuma aka amince har ya saka hannu.
“Bayan kotu ta dawo don ci gaba da wannan shari’a, wani kuma da ba musulmi ba sannan dan kabilar Ibo ya sake daga hannu ya na kalubalantar kotu da ta duba korafin da lauya Ahamba ya mika gabanta a zaman farko. Amma kiri-kiri alkalin ya yi watsi da wannan shari’a.
“A rashin gamsuwa muka garzaya kotun koli. A nan ma wanda musulmi ne bafulatani yake shugabantar kotun ya nuna babu abinda ya dame shi game da shari’ar da muka yi watanni 27 muna fafatawa. Bayan lauya na ya karanta korafin mu da ya dauki tsawon awowi 2 da rabi, Alkalin ya kori karar cikin minti 45 kacal.
“A 2007 ma haka akayi alkalin dan Arewa ne kuma musulmi, yayi watsi da karar. A karo na uku ma haka alkalin wanda mutumin Jigawa ne ya yi watsi da karar.
Buhari ya ce wannan shine babban dalilin da ya sa ya ke ganin sassaka addini a cikin abubuwan da muke a kasarnan ba shi da wani alfanu.
Mustapha Jikolo, da shi ne mai tsaron Buhari a lokacin mulkin soja ya jinjina masa bisa irin goyon da yayi musu. Ya ce a dalilin aiki da suka yi da shi sun koyi dabi’u masu kyau da shi ne ya sa suke ta yin gaba a ruwa.
A karshe Buhari ya yi addu’ar neman gafara ga mataimakin sa a lokacin yana mulkin soja, Marigayi Tunde Idiagbon, cewa mutum ne mai kishi da rikon Amana.
“Ko a lokacin da aka yi mini juyin mulki, Idiagbon ya na kasar Saudiyya. An nemi ya dan dakata tukunna sai komai ya lafa amma ya ce ba zai tsaya ba zai dawo, idan kashe ni aka yi shima a kashe shi.” Inji Buhari.
MADOGARA: Premium Times

The Octopus Box without Samsung's latest Samsung 2019 tablet is the best tool for mobile phones that can be removed by locking the lock and removing the pattern lock and also removing it from the octopus tool. If you can not use any password,
please follow this link to download.
Downlord file here
Comment below for any other help.
please follow this link to download.
Downlord file here
Comment below for any other help.
Hello friends, please visit the King Tools V1.0 Crack Setup with Auto Registration. King Tools V1.0 Crack is an application for windows computer which allows to remove frp, remove mi account, remove user data etc.
Samsung, Oppo, Vivo, Micromax, LG and Mi's FRP and My account can be removed.
The King Tool is a chotasa tool but it is easy to use because I can say that all new latest mobile phones are locked and my account can be unlocked and even if I have any other tool I can do.
Tool Features:
Wipe MSL
Write Cert Exynos
FRP Lock Remove
Make dual sim auto, no need wipe msl, no need x2 imei to cert
Read QCN All Qualcomm
Write QCN All Qualcomm
Read code Qualcomm
LG Unlock All Sprint
Repair imei/meid All LG
Write QCN All LG qualcomn
Read SEC All LG qualcomn
Wipe SEC All LG qualcomn
Unlock google account download mode android 7/8.
Downlord file here
File Name: King Tools V1.0 Crack
File Size: 12MB

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki na murnar cika shekaru 20 da fara yin fim a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood. Alin ya kasance a masana'antar fim din Hausa tun shekarar 1999.
Ali Nuhu ya fito a fina-finai da dama da kuma bayar da gudummawa sosai a masana'antar Kannywood wanda dalilin haka ne yasa ake kiranshi da sunan Sarki, ya kawo jarumai da dama masana'antar wanda kuma suka daukaka, jarumai mata irin su, Rahama Sadau, Nafisa Abdullahi, da sauransu duk sun bayyana cewa Alin ne ya kawosu masana'antar.
Kusan indai a fim da Ali zaka ga jama'a na matukar so su kalleshi saboda irin farin jinin da yake dashi da kuma kwarewa a iya aiki.
Ali Nuhu ne na daya idan za'a jero fitattun jarumai na masana'antar Kannywood, ya dade tauraruwarshi na haskaka wa kuma da alama bashi da niyyar daina yin fim nan kusa.
Ali Nuhu na da mabiya sama da miliyan 1.5 a shafin Facebook sannan yana da mabiya sama da dubu 800 a shafin Instagram, yana kuma da mabiya sama da dubu 150 a shafin Twitter.
Kusan kowane jarumi yayiwa Ali Nubu mubaya'a da cewa shine sarkin Kannywood.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi wani rubutu a dandalinshi na sada zumunta da ya jawo cece-kuce inda ya saka hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan ya rubuta cewa.
Kaga Maulana kuma Muridin Allah Muhammadu Buhari,ina tabbatar muku cewa idan Baba ya gama mulkinsa na shekara 8 talakawa da kansu zasu kara masa 4.
Wannan rubutu na Adamu ya jawo cece-kuce inda jama'a da dama suka bayyana ra'ayoyinsu.

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Ruwa ” wakar ruwa wakce da mawakin yayi akan ruwa wannan ruwa dai da kuka sani kawai ku saurari abin da yake cewa.
#arewablog
Downlord mp3
#arewablog
Downlord mp3
Wannan shine video da ya kawo cece kuce kwanan nan wanda fasihin malamin nan yayita kawo korafe korafe akan mulkin buhari a karshe ma ya la anci duk wani masoyin baba buhari
Ku sauke video dan jin labarin da kunnuwan ku. #lastbornmedia
Downlord now

Subscribe to:
Posts (Atom)