Ashe ba'a zuwa kasuwa da da tsaleliyar mace? karanta abinda ya faru da wannan da ya shiga kasuwa da antinshi
Wani ma'abocin shafin Twitter ya dauki hankulan mutane sosai bayan da ya bayar da labarin shigar kasuwar da yayi kasuwa tare da Antinshi, yace, na biya ta kasuwa da antina, sai tace, kai ya zaka kawoni nan? An gayama ana zuwa kasuwa da tsaliliyar mace.Ya dauki hoton antin tashi tana zaune cikin mota yayin da wani me KekeNapep/ Adaidaita sahu ke kare mata kallo, hakan ya dauki hankulan mutane sosai.
No comments