Sabon Masallacin Juma'a da Muhammadu Buhari ya gina daga kudaden albashinsa da yake dauka duk wata, a unguwar Dimilko cikin filin da ya gada daga mahaifinsa.
Yau Juma'a aka bude Masallacin inda mai martaba Sarkin Daura ya jagoranci Sallah.
Satauniya.

BABA BUHARI YA GINA MASALLACI DA ALBASHINSA>>HTDL

No comments