Ranar 4/03/2019 Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai fice daga Jam'iyyar PDP. Kamar yadda Kwamishinan Raya Karkara Musa Iliyasu Kwankwaso ya tabbatar a wata hira da yayi ranar 26/02/2019 a daya daga cikin rediyon jihar.

DA DUMI DUMI: Saura Kwana hudu Kwankwaso ya fice daga PDP>>Kwankwaso

No comments