Kwararren me zanen da ya yi wannan zanen na shugaba Buhari me suna Arinze Stanley ya bayyana a dandalinshi na sada zumunta cewa zai kona zanen saboda maganar da shugaba Buharin yayi akan matasan da suka zabeshi abin kunyane.

Wanda ya yiwa shugaba Buhari wannan zanen ya bayyana cewa zai konashi saboda Buharin ya kunyata matasa

No comments