Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango tare da Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda suke zaune suna cin abinci tare, Adamun ya kyankyasa wani labarin dake alamta cewa suna soyayya shi da Rahamar.
Bayan saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta, Adam ya rubuta cewa, ina kwana budurwata, Rahama Sadau.

Ashe Adam A. Zango da Rahama Sadau soyayya suke?>>Yace budurwarshice

Lawal Ahmad tare da Jim Iyke
Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad kenan tare da tauraron fim din kudu, Jim Iyke a wannan hoton da suka dauka tare.

Lawal Ahmad tare da Jim Iyke

 Jarumar fina-finan Hausa me tashe, Maryam Yahya kenan a wadannan hotunan nata da ta matse, tasha kyau, tubarkallah.



Maryam Yahaya 'Yar kwalisa

Sani Musa Danja, Zaki da matarshi, Mansurah Isah sun yi murnar cikar diyarsu, Khadijatul Iman shekaru 10 da haihuwa, muna tayata murna da fatan Allah yawa rayuwarta, Albarka.



Zafafan hotunan diyar jarumi sani musa danja anzama yan mata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tubarkallah, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.

Hoton Hauwa Waraka da ya birge

Wata baiwar Allah ta bayar da shawara ga maza da mata idan zasu yi aure da a rika binciken addinin mutum da akidarshi saboda rarrabuwar akidu kala-kala da ake dasu.
Ga shawararta kamar haka:

Shawara: A rika bincike Akidar mutum kamin a yi aure

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Fati Washa 'yar kwalisa

Batare da bata lokaciba, shi dai wannan app din ana biya kuma bashida wata matsala.
Ga me san samun wannan garabasa sai yayi download na wannan app din, duk da cewa wasu wayoyin suna zuwa dashi a kansu amma duk da haka sai Kuyi update ta play store saboda mafi yawanci yanzu out of date ne http://www.eagleee.com/gold/share?uid=507626848755122176
Friend Invitation Code: WMEPA9 5 coins free!
YANDA ZAKU SAMU N600 A KULLUM KO KYAUTAR WAYA KIRA INFINIX NOTE 5, TECHNO SPARK KO KYAUTAR MB DATA DA WAYARKA TA HANYAR KARANTA LABARAI.
Bayan kunyi downloading saiku bude Kuyi register zaku iya hanya uku kamar haka Twitter, Facebook, Google Plus bayan kunyi register zakuga wurinda aka sa Enter Friend invitation code sai ku saka wannan code din
WMEPA9 za’a Baku kyautar 5coins .
Bayan anbaku saiku cigaba karanta labarai kowane labari guda daya za’a Baku kyautar 5 coins
Haka kuma Idan kayi inviting friend ta link dinka to zaka samu 200 coins shima kuma zai samu 5coins koda yaushe.
Join our Telegram Channel: https://t.me/joinchat/FAeP5xGS5S84th18gMnhEQ
Telegram Group: http://t.me/ArewaPulse
Ga wadanda keda tambaya saisu turoman da text ta WhatsApp: 08032760361

YANDA ZAKU SAMU N600 A KULLUM KO KYAUTAR WAYA KIRA INFINIX NOTE 5, TECHNO SPARK KO KYAUTAR MB DATA DA WAYARKA TA HANYAR KARANTA LABARAI.

Shocking!!!Nicki Minaj Signs Nigerian Artiste
Nicki Minaj has signed Nigerian singer/producer Parker Ighile as her first official artist. The “Super Bass” singer broke the news on her Twitter a few hours ago.The pair was first spotted together, hand-in-hand, in London a few days ago.
 They have since recorded a track titled “Hell Yeah” featuring and produced by Parker. It will feature on Nicki’s upcoming album due for release on Monday 19 November.
Parker Ibrahim Ighile (born March 1, 1990), better known as Parker Ighile, is a British producer, rapper, singer and songwriter. He was born in London, England. He is currently signed to American musician Nicki Minaj’s record label.
As a producer, artist and songwriter he has worked with Quincy Jones, G-Eazy, Nicki Minaj, Rihanna, Jessie J, Ariana Grande, Grace, Delta Goodrem, Rita Ora, N-Dubz, Chipmunk, and Livvi Franc. At the age of 18, he started his professional music career, producing Chipmunk’s song “Oopsy Daisy”, which reached number one in the UK Charts.
Parker Ighile was born in London where he lived with his mother and sister Asabe Ighile. His father and mother are Nigerian, from Benin and Kaduna, respectively. He began composing and producing at the age of 11 when he and numerous church friends formed a rap group. In his teens made grime music under the name Piztol.
The church his family attended was instrumental in Parker’s early musical ventures and he studied music in college and university where he began learning music theory. Parker’s music is influenced by a dynamic range of genres but more noticeably R&B, rap, garage and Bollywood music – due to frequent exposure to his grandmother’s diverse tastes in music and cinema.

At 18, Ighile produced & co-wrote his first of many major releases; Chipmunk’s first & number one single,”Oopsy Daisy”.Parker produced and co-wrote seven songs in total on the I Am Chipmunk album which peaked at number two in the UK album chart and was Certified Gold. He went on to write with The Invisible Men and Jessie J and co-wrote her debut single, “Do It like a Dude” as well as “Who’s Laughing Now”.
More credits include a song on N-Dubz’s Love.Live.Life album, which he cowrote with Ina Wroldsen. He used trans-genre influences to create a unique and dynamic sound and also produced Angel’s “Wonderful”, debuting at number 20 for the week ending July 21—reaching a peak on top 10 at number nine several weeks later,and Conor Maynard’s “Vegas Girl”.





Shocking!!!Nicki Minaj Signs Nigerian Artiste